Episodes 254
Avg. Duration 28m
Activity Highly Active
Apple Rating 5.0 (2)
Since May 2021
Latest Episode Jun 2026

Publishing Details

Schedule
Weekly
Format
Episodic
Consistency
62%
Hosting
rss.buzzsprout.com

About This Podcast

Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.

Explore Statistics

Recent Episodes

Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya

Jun 10, 2026 27m

Tururuwar da mutane suke yi zuwa manyan biranen Najeriya na  barazana ga  wadannan alƙaryu ta fuskar tsaftar muhalli.Misali, wani rahoto da Bankin Duniya ya fitar ya nuna cewa a duk sa'a daya  birnin…

Asarar Da Hausawa Ke Tafkawa Sakamakon Bacewar Tatsuniya

Jun 03, 2026 30m

Tatsuniya wata hanya ce ta ilmantarwa da bayar da tarbiyya da kuma koyar da al’adu da halaye na gari a tsakanin Hausawa.Tatsuniyoyi na ɗauke da darussa na rayuwa, suna kuma koya wa yara da manya…

Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa

May 20, 2026 31m

Kishin kasa na cikin abubuwan da shugabanni, da sauran masu ruwa da tsaki suke kira ga ’yan Najeriya a kullum a kansu.  Muhimmancin kishin kasa ga cigaban al’umma, musamman a kasa mai kabilu da…

Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata

Apr 29, 2026 29m

Son haihuwar ‘ya’ya maza fiye da ‘ya’ya mata abu ne da ake samu tun tale-tale a tsakanin alummomi daban-daban.  A tsakanin wasu al’ummomin, samun da namiji abin alfahari ne wanda kuma yake nuni da…

Shin Ko Kare Kai Daga Harin ‘Yan Ta’adda Zai Kawo Karshen Matsalar Tsaro?

Apr 22, 2026 28m

Hare haren ‘yan ta’adda na kara ta’azzara a yankuna daban daban na fadin kasar nan wanda hakan ke nuni da Karin rashin tsaro da ya dade yana ciwa alumma da ma gwamnati tuwo a kwarya. Ko a kwana…

Yadda Talauci Ke Hana Wasu Mata Sayen Audugar Al'ada

Apr 15, 2026 24m

Rashin iya siyan audugar Alada ga mata na kara jefa su cikin matsaloli da dama, a wasu lokuta ma har da cututtuka da ka iya jawo musu matsaloli. A cewar wani rahoto da Asusun yara na majalisar dinkin…

Yadda Sunayen Zamani Suke Neman Kawar Da Na Hausawa

Apr 08, 2026 28m

A tsakanin Hausawa, sunaye masu alaka da harshen Larabci sun kusan maye gurbin na  gargajiya irin su Tanko da Talle da Audi da dai sauran su.  Sai dai yayin da a da sunayen da Hausawa kan sanya wa …

Shin Ya Kamata A Biya Kudin Fansa Ga Masu Garkuwa Da Mutane?

Apr 01, 2026 22m

A cikin ‘yan shekarun nan, batun garkuwa da mutane ya zama babban kalubale ga tsaro a Najeriya da wasu ƙasashen duniya. Lokacin da mutane suka fada hannun masu garkuwa, iyaye da ‘yan uwa sau da yawa…

Yadda 'Yanbindiga Ke Amfani Da Hakar Zinare Wajen Mallakar Makamai

Mar 25, 2026 28m

Kiyasi ya nuna cewa Najeriya tana asarar sama da dala biliyan 9 a duk shekara sakamakon ayyukan masu hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba, kuma kaso mafi tsoka shi ne fannin zinare.Rahotanni sun ce…

Dalilan Tashin Farashin Kayan Miya Gabanin Bikin Sallah

Mar 18, 2026 25m

Yayin da sallah ya gabato, mutane da dama kan yi fadi tashi don biyan wasu bukatun su na bukukuwan sallah, kuma kamar yadda aka saba, a irin wannan lokaci ne iyalai da dama kan maida hankulan su don…

Yadda Sinadaran Dandanon Abinci Ke Yin Illa Ga Lafiya

Mar 11, 2026 26m

A yau, yawancin mutane suna amfani da sinadaran dandano wajen girki domin ƙara wa abinci ɗanɗano da ƙamshi. Amma, binciken masana ya nuna cewa ana yawan amfani da su fiye da yadda ake bukata,…

Takaddamar Da Ta Dabaibaye Zargin Sacewa Tare Mayar Da Walida Abdullahi Kirista

Feb 25, 2026 31m

Takaddama ta dabaibaye batun wata matashiya mai suna Walida Abdullahi, bayan iyalanta sun zargi wani jami’in Department of State Services mai suna Ifeanyi Onyewuenyi da sace ta daga gidansu tare da…

Halin Da Zawarawa Ke Tsintar Kansu A Ciki A Watan Ramadan

Feb 18, 2026 31m

Kowane Musulmi da yadda yakan shiga watan Ramadana – wani kan shiga da shiri, wani kuma da shiririta. Sai dai wasu watan kan zo musu da kalubale – ba don sun shirya mishi b aba kuma don sun gaza…

Yadda Bude Kan Iyakokin Najeriya Da Jamhuriyar Benin Da Niger Zai Amfani Alummar Kasashen

Feb 11, 2026 20m

A watan Agustan shekarar 2019, gwamnatin Najeriya ta rufe kan iyakokinta da wasu ƙasashe makwabta ciki har da Jamhuriyar Nijar da Jamhuriyar Benin. Wannan mataki a wancan lokaci an ɗauke shi ne domin…

Mene Ne Ya Fi Kawo Samu Tsakanin Sana’a Da Digiri?

Feb 04, 2026 27m

An dade ana muhawara a tsakanin masu sana’a da masu digiri, musamman wadanda suka yi gam-da-katar suka samu ayyuka masu tasiri, kan abin da ya fi kawu samu.Ko wanne bangare yana da kwararan hujjoji;…

Shin Ko Dawowar Dimokradiyya Ta Samar Da Kyakkyawan Fata Ga ‘Yan Najeriya?

Jan 21, 2026 18m

A farkon Jamhuriya ta Hudu a shekarar 1999, dawowar Najeriya mulkin dimokuraɗiyya ya haifar da babban fata a zukatan ‘yan ƙasa, inda mutane suka yi tsammanin ƙarshen mulkin soja zai kawo adalci, ci…

Yadda Tattalin Arziki Da Ababen More Rayuwa Suke A Farkon Jamhuriya Ta Hudu Da Kuma Yanzu

Jan 14, 2026 26m

A shekarar 1999, lokacin da Najeriya ta sake komawa mulkin farar hula, tattalin arzikin ƙasa da kayayyakin more rayuwa na cikin wani yanayi na dogon mulkin soja. A wancan lokaci, masana da manazarta…

Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka

Dec 31, 2025 26m

A da soyayya na kafuwa ne sakamakon gaskiyar mutum, ko nasabarsa, ko tarbiyyarsa ko kuma riko da addininsa.  Mace kan so saurayinta ko da kuwa ba shi da ko anini, a wasu lokutan ma ko da wani mai…

Yadda Ragin Farashin Man Fetur Zai Shafi Rayuwar ‘Yan Najeriya

Dec 17, 2025 15m

Rage farashin man fetur a Najeriya na daya daga cikin batutuwan da ke daukar hankalin al’umma, musamman ganin yadda tsadar rayuwa ta yi wa ’yan kasa katutu a ‘yan watannin nan. Man fetur ba wai kawai…

Ko Ziyarar Tawagar Amurka Za Ta Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Najeriya?

Dec 10, 2025 13m

A kwanakin nan, tawagar ’yan majalisar dokokin Amurka ta kawo ziyara Najeriya domin tattaunawa kan tsaro da tashin hankalin da ake ta fama da shi a yankunan Arewa da tsakiyar ƙasar, musamman…

Frequently Asked Questions

How many episodes does Daga Laraba have?

Daga Laraba has published 254 episodes since May 2021, covering topics in News, News Commentary.

Is Daga Laraba still active?

Daga Laraba is currently highly active with new episodes weekly. Average episode length is 28m.

Similar Podcasts