Episodes 40
Avg. Duration 39m
Activity Dormant
Apple Rating 5.0 (4)
Since Nov 2025
Latest Episode Jan 2026

Publishing Details

Schedule
Hourly
Format
Episodic
Consistency
13%
Hosting
anchor.fm

Contact & Outreach

About This Podcast

Ina hira da kowa a kan komai don fahimtar rayuwa.

Explore Statistics

Recent Episodes

Madubin Usman Kabara: Tallan Zango Na 1

Jan 05, 2026 2m

Daga yanzu Madubin Usman Kabara podcast zai dinga zuwa muku ne a tsarin shiri mai fitowa zango-zango, inda zamu saki zangon na 1 a mako mai zuwa ranar Juma’a 9 ga watan Janairun shekarar nan ta 2026.…

Solomon Dalung | MUK Na 39

Dec 22, 2025 31m

Na sami zama tare da Lauya Dan Gwagwarmaya Barrister Solomon Dalung, tsohon Ministan Matasa Da Wasanni a lokacin mulkin Marigayi Shugaba Muhammadu Buhari. Inda na tattauna da shi don kallon rayuwarsa…

Usman SojaBoy | MUK Na 38

Dec 22, 2025 40m

Na ziyarci Usman Umar (SojaBoy), domin yin hira da shi ido da ido a kokarina na jin dalilan salon wakokinsa da mafiya yawan mutane musamman 'yan Arewacin Najeriya, ba su yarda da salon nasa ba, suna…

Nazir Hausawa (Ziriums) | MUK Na 37

Dec 22, 2025 59m

Nazir Ahmed Hausawa (Ziriums), yana daya daga cikin ‘yan masana’antar finafinan Kannywood, Makadin Fiyano, Mawakin gambarar Hausa HipHop, Tsohon malamin koyar da kida, Tsohon ma’aikacin BBC World…

Nafisat Abdullahi | MUK Na 36

Dec 20, 2025 1h 28m

Na sami yin hira da shahararriyar Jarumar Fina-finan Hausa Nafisat Abdullahi a birnin Washington DC da ke Amurka, don sanin asalinta da kuma yadda take tafiyar da rayuwarta.

Barau I. Jibrin | MUK Na 35

Dec 20, 2025 55m

Na yi hira da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa ta Najeriya, Mai Girma Sanata Barau I. Jibrin (Maliya) game da rayuwarsa da kuma gudunmawarsa a siyasance, musamman ga 'yan Arewacin Najeriya.

Kamaluddeen Kabir | MUK Na 34

Dec 20, 2025 57m

Kamaluddeen Kabir, dan asalin jigar Katsina ne mai digirin digirgir wanda yayi karatunsa a tsakanin Najeriya da Birtaniya sannan kuma Malami ne yanzu haka a jami'ar Umaru Musa 'YarAdua da ke jihar ta…

Aminu Waziri Tambuwal | MUK Na 33

Dec 20, 2025 29m

Mun sami tattaunawa Aminu Waziri Tambuwal gwamnan jihar Sokoto, kuma shugaban tawagar yakin neman zaben Alhaji Atiku Abubakar a matsayin shugaban Najeriya a 2023 da ke tafe. Inda ya bamu labarin…

Na’ima Idris Usman | MUK Na 32

Dec 20, 2025 14m

Na'ima Idris Usman, cikakkiyar Likita ce da ke jihar Kanon Najeriya, ta yi karatun a tsakanin Najeriys da China. Ta bamu labarin rayuwarta daga kuruciya zuwa girmanta, da ma yadda aka yi ta fara…

Usman Umar SojaBoy | MUK Na 31

Dec 20, 2025 35m

Usman Umar da aka fi sani da Soja Boy mawaki ne, dan wasan kwaikwayon zahirin rayuwa da ya fito a tauraron wani shirin wasan talbijin a Amurka mai suna 90DayFiance wanda ake bibiyar saurayi da…

Aisha Hassan | MUK Na 30

Dec 20, 2025 30m

Aisha Hassan matashiya ce 'yar asalin jihar Neja a Najeriya da ta girma a Ingila, sannan ta yi karatu mai zurfi a fannin hada-hadar kasuwanci. Bugu da kari ba a barta a baya ba wajen shiga fagen…

Halima Ali Shuwa | MUK Na 29

Dec 20, 2025 1h 11m

An karrama Halima Ali Shuwa da lambar yabon gama digirin digirgir a matsayin dalibar da ta yi wa sa’o’inta fintinkau a fanni binciken sojojin garkuwar jikin bil’adama. Bugu da kari kuma sai ga wani…

Adamu Garba II | MUK Na 28

Dec 20, 2025 30m

Adamu Garba II matashi ne mai kwarin gwiwa sannan wanda ya ke dan kasuwar da yayi iliminsa a tsakanin Najeriya har zuwa Amurka. Yana daga cikin 'yan takarar Shugaban Kasar Najeriya a shekarar 2023…

Mua’wiya Sa’idu Abdullahi | MUK NA 27

Dec 20, 2025 24m

Mu'awiya Said Abdullahi, ya yi karatu ne a fannin zanen gidaje da kuma tsara birane. An haifeshi ne a garin Kaduna, sannan iyayensa Lauyoyi ne. Ya fara digirinsa ne daga jami’ar Ahmadu Bello ta…

Ibrahim Sherif | MUK Na 26

Dec 20, 2025 36m

Ibrahim Sherif bakano ne dan Najeriya da ya bar gida tun yana dan saurayi zuwa Birtaniya domin aikin sa kai. Inda daga baya ya nausa Afirka ta Kudu inda ya cika burinsa na zama matukin jirgin sama,…

Nura Abubakar | MUK Na 25

Dec 20, 2025 29m

Dalibi ne da ya ke digirin digirgir a fannin Turanci da fasahar hotunan finafinan majigi. Matashin ya bayyana yadda jin wani shiri a gidan radiyon Muryar Amurka na VOA ya ba shi kaimin neman zuwa…

Marzuq Ungogo | MUK Na 24

Dec 19, 2025 38m

Muhammad Marzuq Abubakar Ungogo wani hazikin matashin likitan dabbobi ne da yake digirin-digirgir a birtaniya, tare da yin binciken a fanni kwayoyin cututtukan dabbobin da kuma gano dalilan da ke…

Iman Al-Hassan | MUK Na 23

Dec 19, 2025 22m

Karatu ne ya kai iyayen Iman Yusuf Al-Hassan zuwa Amurka, wanda su 'yan asalin jihohin Kano da Jigawa ne a Arewacin Najeriya, amma kuma kaddarar zama ta kama su har suka hayayyafa. Iman ta fada min…

Hadiza Aliyu Gabon | MUK Na 22

Dec 11, 2025 16m

Hadiza Aliyu da aka fi sani da Gabon, na daya daga cikin fitattun taurarin fina-finan Hausa mafi shahara., wacce ta shiga Najeriya a lokacin bata jin Hausa, amma tana son zama tauraruwar fina-finan…

Maimuna Sulaiman Bichi | MUK Na 21

Dec 10, 2025 40m

Maimuna Sulaiman Bichi da aka fi sani da ‘yar Bichi ko Lolo’s Kitchen ‘yar asalin Najeriya ce ta suka dawo Amurka da zama tun tana shekaru 15 da haihuwa. Ta kuduri aniyar bude gidan abincin da zai…

Frequently Asked Questions

How many episodes does Madubin Usman Kabara have?

Madubin Usman Kabara has published 40 episodes since November 2025, covering topics in Society & Culture.

Is Madubin Usman Kabara still active?

Madubin Usman Kabara is currently dormant with new episodes hourly. Average episode length is 39m.

How do I contact Madubin Usman Kabara for sponsorship or guest appearances?

Sign up on Grep.FM to access contact details for Madubin Usman Kabara, including email and social media links.

Similar Podcasts