Publishing Details
Contact & Outreach
About This Podcast
Explore Statistics
Recent Episodes
Taba Ka Lashe: 08.04.2026
Wai shin kun san cewa a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar, akwai wata sarauta da ake kira ANASTAFIDAT da ke da karfin fada a ji baya ga saurautar sarkin Abzun?
Taba ka Lashe: 01.04.2026
Taba Ka Lashe: 25.03.2026
Nishadi ga samari da 'yan mata a shekarun baya a yankuna irin na Katsina, Maradi, Madawa har zuwa Tahoua da wasu sauran sassa.
Taba Ka Lashe: 11.03.2026
Buda baki ko Shan ruwa ko iftar a azumin watan Ramadan tsakanin Musulmi da Kirista ya kama hanyar zama al'ada a Kaduna da ke Najeriya
Taba Ka Lashe 06.03.2026
Shirin ya duba kabilar Dogon na kasar Mali da ta yi fice a yankin yammacin Afirka musamman a Kudu maso gabashin kasar Mali.
Taba Ka Lashe: 25.02.202
Dauri rayuwa ta zamantakewar al'ummar Hausa Fulani da ma wasu kabilun ta kasance cike da alkunya da kuima kamun kai ta yadda matar aure ke kauracewa fadar sunan danta ko mujinta.
Taba Ka Lashe: 26.02.2026
Taba Ka Lashe 18.02.2026
Shirin ya yi nazari kan suna a tsakanin kabilu da kuma radin suna ko kuma zanen suna a kasashe daban-daban na Afirka.
Taba Ka Lashe: 11.02.2026
Suna dai linzami ne, kuma 'dan adam ya fara amfani da suna tun fil azal domin fayyace asali ko al'ada ko kuma jinsin da mutum ya fito.
Taba Ka Lashe 20.01.2026
Shirin ya duba zalakar tsohon firaministan Najeriya Sir. Abubakar Tafawa Balewa wajen sarrafa magana a harshen Ingilishi.
Taba Ka Lashe: 07.01.2026
Ko kun san ana alakanta wasu fina-finan Indiya da kokarin yin fancale ga addini, musamman ma a Pakistan da ke makwabtaka da su? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan dambarwa.
Taba Ka Lashe 16.12.2025
Shirin ya duba al'adun kabilar Pyemawa a Najeriya da suka rayu a cikin duwatsu da koguna tun shekaru 300 da suka shude.
Taba Ka Lashe 02.12.2025
Shirin ya duba komabaya da al’adar wasannin karkara a lokacin kaka yayin tattara amfanin gona ke fuskanta a Zinder na Jamhuriyar Nijar.
Taba Ka Lashe 25.11.2025
Shirin ya duba yadda Kabilar Shuwa da wasu makiyaya ne suka kaura zuwa jihar Kano sakamakon matsalar tsaro ta Boko Haram.
Taba Ka Lashe: 12.11.2025
Bayan shekaru ashirin na aiki da kuma jinkiri marasa adadi, a karshen an bude babban gidan tarihi na Masar ga jama'a.
Taba Ka Lashe: 06.11.2025
Mawakan baka na Hausa na kwaikwayon fitattu daga cikinsu, wadanda suka yi shura suka kuma shude daga bisani. Wacce irin barazana zamani ke yi, ga wakokin baka na al'adar Kasar Hausa? Shirin Taba Ka…
Taba Ka Lashe 30.09.2025
Tambari kayan kida ne na kaɗe-kaɗe da ke kunshe da ganga wanda aka shimfiɗa fata ɗaya ko fiye da haka. Ana buga shi da makidi a wasu wuraran ma da hannu a cikin masarautu. Wannan shi ne abinda shirn…
Taba Ka Lashe: 17.09.2025
Abuja hedikwatar Najeriya birni ne da ke bunkasa cikin sauri, sai dai ‘yan asalin wannan wuri ci gaban da aka samu ya tura su gefe guda.
Taba Ka Lashe: 20.08.2025
Bikin kakar sabuwar doya na daya daga cikin biki mafi girma na kabilar Ibo wadanda suka fito daga yankin kudu maso gabashin Najeriya
Taba Ka Lashe: 30.07.2025
Shan shayi al'ada ce mai tushe da ta yadu a tsakanin al'umomi mabanbanta a fadin duniya.
Frequently Asked Questions
Taba Ka Lashe has published 100 episodes since October 2022, covering topics in History, Philosophy.
Taba Ka Lashe is currently active with new episodes every 2 weeks. Average episode length is 9m.
Sign up on Grep.FM to access contact details for Taba Ka Lashe, including email and social media links.
Similar Podcasts
Theories of the Third Kind
Theories of the Third Kind
286 episodes
GraveYard Tales
Adam Ballinger & Matt Rudolph
368 episodes
The Dangerous History Podcast
CJ
44 episodes
Brothers of the Serpent
Russ & Kyle Allen
379 episodes
The Fact Hunter
Delmarva Studios
998 episodes
Past Present Future
David Runciman
313 episodes